Shafin Farko

Wannan shafi shine yadda wannan shago ya kunsa na gameda buga takardu tare da ingantatfun kayan aiki

Cure Service:

:
Photocopies


Printing


Lamination


Leather


Sticker


Typing


Online registration


Result Checker


Binding

AY computer suna da cikakken kayan aiki a wannan shago. Garzayo kar ka bari a baka labari.
Duk aikin da ake nema na game da daukar aiki ko wani portal wadda federal government ta bude muna cikawa

Director AY COMPUTER PRINTING AND PHOTOCOPIES ZANGPN AYA

Muna mako barka da zuwa wannan shago mai tarin albarka. Dafatan wannan aikin zai gamsar daku ga masu bukata ko yin register
Hanyoyin Tuntuba

No. 5 Bakin kasuwa Zangon Aya

09029880868

yusufabdullahi2625@gmail.com

Aiko da sako yanzu!